Illoli 8 da shan ruwan sanyi ke ja wa dan adam Tabbas ruwan sanyi wani abu ne mai matukar sanyaya zuciya musamman ma a irin wannan lokacin da ake zabga tsabagen zafi. Wannan ne ma yasa yawancin mutane idan sun fita sun sha rana basu da wani buri da ya wuce su samu ruwan […]
The post KARANTA KAJI: ILLOLIN SHAN RUWA MAI SANYI 8 DAKE ILLA GA LAFIYAR DAN ADAM appeared first on MUJALLARMU.