Zaben 2019: Sule Lamido na cigaba da samun magoya baya A ranar Talata ne tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido ya karbi bakuncin al’ummar Jihar Plateau karkashin jagorancin tsohon kakakin majalisar Jihar Mista Istifanus a ofishinsa dake Sharada a jihar Kano. Sun bayyana wannan ziyara akan nuna goyan baya, da karfafa masa gwiwa wajen […]
The post ZABEN 2019: SULE LAMIDO NA KARA SAMUN MAGOYA BAYA appeared first on MUJALLARMU.