Mutuwa Rigar Kowa Babu Yaro Babu Babba. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wannan yaro da kuke gani,sunansa Lil Ameer,yaro ne dan shekara 13 da Allah ya bashi fasaha da basira wajen fagen wakokin Hip Hop na hausa da turanci. Lili Ameer dan asalin jihar kano ne. Ya rasu jiya da daddare,inda ayau juma’a […]
The post INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJ’UN: ALLAH YAYIWA DAN AUTAN MAWAKAN HIP HOP NA HAUSA DA TURANCI RASUWA LIL AMEER JIYA DA DADDARE appeared first on MUJALLARMU.