Korarriyar shahararriyar jarumar fina-finan nan na Kannywood a da yanzu kuma hadda fina-finan kudu Rahma Sadau ta bayyana cewa an so ta fito a wani fim din ta na fina-finan kudu a matsayin yar madigo amma sai ta ki yadda saboda la’akari da daga inda ta fito watau arewa. Jarumar ta bayyana hakan ne a […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: DALILIN DAYASA NAKI AMINCEWA NA FITO ‘YAR MADIGO A FIM DIN KUDU-Inji Rahama Sadau appeared first on MUJALLARMU.