Wata mahadace data taro dinbin Alummar najeriya sassa daban daban Dake fadin kasar domin wayarwa da Alummar kai dan gane da waye Wazirin adamawa wato Alhaji Atiku Abubakar da irin gudunmawar da yabawa najeriya ,sannan da kuma Bawa alumma damar aiko da tambayinsu kai tsaye dan gane da Atiku Abubakar cikin hikima da tsftace kalamai […]
The post BAYANAI AKAN SABUWAR KUNGIYAR DA AKA BUDE TA @ATIKU DOMIN WAYARWA MUTANE KAI AKAN MANUFOFIN SA NA ALHERI appeared first on MUJALLARMU.