Atiku ya bayyana abunda yan matan Chibok da aka ceto suke yi Atiku Abubakar, tsohon maaimakin shugaban kasa, ya bayyana inda yan matan makarantar Chibok da aka ceto daga hannun Boko Haram suke a Najeriya. Abubakar yace a yanzu haka yan matan na jami’ar American University of Nigeria (AUN) suna karatu – […]
The post ATIKU ABUBAKAR YA BAYYANA ABINDA DA ‘YAN MATAN CHIBOK KE KARANTA A AMERICAN UNIVERSITY DAKE YOLA appeared first on MUJALLARMU.