Farashin dala a kasuwar canji ya sauka zuwa Naira 367 Samun dala a kasuwa ya fara wuya Babban bankin CBN ya saki dala a kasuwa Farashin dala a kasuwar canji ya sauka zuwa Naira 367 a wasu wuraren kuma N366, yanzu haka samun dala a kasuwar canji ya dan yi wuya. A farkon sati kuwa […]
The post KARANTA KAJI:YADDA FARASHIN DALA KE CIGABA DA FADUWA KASA WARWAS A KASUWAR CANJI appeared first on MUJALLARMU.