Biyafara: Abunda ya zama dole Buhari yayi ga kungiyar IPOB kan harin da suka kai ma Hausawa a Rivers – Ganduje Gwamnan jihar Kano ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi binciken hari da yan kungiyar Biyafara suka kai ma Hausawa a jihar RiversGanduje yace ya zama dole a hukunta masu laifi don guje […]
The post YAKAMATA SHUGABA BUHARI YAYI BINCIKE YA GANO WADANDA KEDA LAIFIN KAIWA HAUSAWA HARI A RIVERS A HUKUNTA SU-Inji Ganduje appeared first on MUJALLARMU.