Shekau, daga Mubarak Bala: Martani na sakon Bidiyon Boko Haram. Sako Daga: Murabark Baka Dawajewa: Wannan rubutu dai ra’ayin marubuci ne, ba lallai ra’ayin Dandalin Mujallarmu.com bane ko sauran ma’aikatanta ba, fata na kawai sakon dai ya isa gare shi. Kungiyar Boko Haram ta jima tana zub da jinin mutane, da […]
The post KARANTA KAJI:BUDADDIYAR WASIKA DAGA MUBARAK BALA ZUWA GA ABUBAKAR SHEKAU MARTANI AKAN SAKON SABON BIDIYON DAYA SAKI appeared first on MUJALLARMU.