Dandalin Kannywood:Wani Sabon Rikici Na Shirin barkewa Tsakanin Ali Nuhu da Jaruma Rahma Sadau. Labarin da muke samu da dumi-dumin sa yanzu na nuni da cewa masana’antar Kannywood na shirin kamawa da wutar rikici babba bayan da alamu ke nuna cewa babban rikici ya barke a tsakanin jarumar nan da aka kora Rahma Sadau da […]
The post DANDALIN KANNYWOOD:WANI SABON RIKICI NA SHIRIN BARKEWA TSAKANIN RAHAMA SADAU DA ALI NUHU appeared first on MUJALLARMU.