Shin ‘Yan Nijeriya Kuna Da Ra’ayin Zaben Atiku Abubakar Kuwa A zaben 2019?? Amatsayin Shugaban Kasa. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Wani Matashi maisuna Kayode Ogundamisi yayi tsokaci akan Atiku Abubakar akan shafin sa na sada zumunta Tuwaita. Kayode yayi wannan tsokaci ne inda ya jefawa ‘yan Nijeriya wata yar karamar tambaya akan shafin sa Na Tuwaita. […]
The post RA’AYIN ‘YAN NIJERIYA IDAN ATIKU YA ZAMA SHUGABAN KASA CIN HANCI DA RASHAWA ZAI KARU KASHI 84 CIKIN 100-Inji Kayode appeared first on MUJALLARMU.