Idan za ku iya tunawa a shekarar da ya gabata aka kori Rahama Sadau daga masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood sakamakon fitowa da ta yi a bidiyon wata waka mai suna I Love You ta matashin mawakin nan samfurin Hip Hop na turanci wato Classiq. Bayan koran da aka yi ma Rahama Sadau, tauraruwan ta […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: KU KALLI WASU SABBIN ZAFAFAN HOTUNAN RAHAMA SADAU GUDA 10 appeared first on MUJALLARMU.