An Fara Binciken Sojojin Nijeriya Kan Zargin Take Hakkin Bil Adama Tun a ranar 4 ga watan Agusta ne shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya kafa kwamiti gudanar da bincike kan zargin cin zarafi da keta hakkin bil adama da ake zargin sojojin Nijeriya da yi. Kwamitin zai binciki zarge-zargen da ake yiwa sojojin Nijeriya wadanda […]
The post AN KAFA KWAMITIN BINCIKEN SOJOJIN NIJERIYA BISA ZARGIN TAKE HAKKIN BIL’ADAMA DA AKEYI WA RUNDUNAR SOJA appeared first on MUJALLARMU.