Gargagi: Masu Yada Jita Jita Akan Cewa Zan Tsaya Takarar Shugaban Kasa Su Daina Whalar Da Kansu-Inji Osinbajo. Mutane da dama sun fara rade raden cewa mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo Zai tsaya takara a zabe mai zuwa a shekarar 2019. Mai magana da bakin Osinbajo Laolu Akande ya fito yayi kaca kaca da masu […]
The post NI BANDA BURI KO RA’AYIN TSAYAWA TAKARAR SHUGABAN KASA A ZABEN 2019-Inji Yemi Osinbajo appeared first on MUJALLARMU.