Da kungiyar IPOB da Boko Haram ba su da banbanci inji kotun Tarayya Babbar kotun tarayya dake a Abuja a yau Laraba ta tabbatar tare da yanke hukunci cewar tabbas lallai kungiyar nan ta yan aware ta Indigenous People of Biafra (IPOB) a takaice dake fafutukar ganin an kafa kasar Biyafa ta ta’addanci ce kuma […]
The post DA KUNGIYAR BOKO HARAM DA IPOB BASU DA BANBANCI DA JUNA-Inji Kotun Tarayya appeared first on MUJALLARMU.