BAYAN KAMMALA TARON MAJALISAR DINKIN DUNIYA,BUHARI ZAI TAFI LANDAN
Shugaba Buhari zai tattara ya tafi Landan bayan taron Majalisar Dinkin Duniya Jiya Shugaba Buhari yayi jawabi a gaban Majalisar Dinkin Duniya – Bayan nan Shugaban na Najeriya zai wuce Landan ya ga...
View ArticleKARANTA KAJI: MUHIMMAN JAWABAI 5 DA SHUGABA BUHARI YAYI A TARON MAJALISAR...
Muhimman Jawabai 5 na shugaba Muhammadu Buhari a taron majalisar dinkin duniya. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabai a madadin Kasar najeriya baki daya a taron majalisar dinkin duniya, inda ya...
View ArticleTSORON KHAKIN JIKIN MU DA MAZA KEYI,YA HANA MU SAMUN MAZAJEN AURE-Inji Sojoji...
Babu Wanda Ya Fito Domin Aurenmu; Mun Gaji Da Zaman Kadaici, Inji Mata Masu Aikin Soja. Sojoji mata sun fito fili karara sun bayyana yadda hidimtawa kasar su ta haihuwa ya jawo masu rasa soyayya.. Sun...
View ArticleASHIRYE MUKE MU TOZARTA GWAMNONIN DA SUKA KI BIYAN MU ALBASHI-Inji Kungiyar...
Kungiyar kwadago ta yi barazanar tozarta gwamnoni 10 da suka kasa biyan albashi Kungiyar kwadago ta yi barazanar tozarta gwamnonin da suka ki biyan cikakken kudin albashin ma’aikata. Shugaban...
View ArticleTIRKASHI: KU KALLI TSADADDEN AGOGON DAYA KAI DARAJAR NAIRA MILIYAN 7 A HANNUN...
Ku Kalli Hotunan Agogon Sama Da Naira Miliyan N7 Buhari Ya Saka A Hannun Sa Duk da cewa tsohon labari ne muna so mu ja hankalin mutane akan irin babban agogo mai tsada da...
View ArticleA KARO NA BIYU: HUKUMAR KWASTAM TA SAKE KAMA BINDIGOGI 475 A APAPA LEGAS
Hukumar Kwastam ta kama bindigogi 475 a Apapa Hukumar kwastam dake tashar jirgin ruwan Tin Can Island ta gano kwantena cike da makamai,wannan yazo ne bayan kamun kwantena da...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI: GWAMNATIN TARAYYA ZATA FARA AIKIN MANYAN HANYOYI 41...
Gwamnati tarayya zata fara aikin manyan hanyoyi 41 a faɗin ƙasar nan. Gwamnatin tarayya ta kammala duk wasu shirye shirye don fara aikin gyaran manyan hanyoyi guda 41 a duk fadin kasar nan da suka...
View ArticleMASU GARKUWA DA MUTANE SUN KASHE WANI SHUGABAN ‘YAN BANGAR SHIKA-Karanta
Mutun daya ya rasa ran sa a Kaduna yayin da yansanda suka yi masanya wuta da masu garkuwa da mutane. Masu garkuwa da mutane sun kashe wani mutum daya a Zaria,zuwan yansanda ya hana su samun nasarar...
View ArticleLABARI CIKIN HOTUNA: A MADADIN SHUGABA BUHARI OSINBAJO YA JAGORANCI ZAMAN...
Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa (hotuna) Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranci zaman majalisa shugaba Muhammadu Buhari ya tafi taron majalisar Dinkin Duniya karo na 72 a...
View ArticleIPOB: BAKU DA SAURAN TACE WA NMANDI KANU YA JANYO MAKU ABIN KUNYA-Inji Gwamna...
IPOB: Okorocha na da ta cewa game da fafutukar Biyafara Gwamnan Jihar Imo yayi tir da halin Jagoran IPOB Nnamdi Kanu – Rochas Okorocha ya kuma ce ko kadan Inyamurai ba su san siyasa ba . A cewar...
View ArticleMUN SAN IN DA AKE SAIDA MAKAMAI LUNGU DA SAKO,SAKON ‘YAN SHI’A ZUWA GA...
Mun san inda ake sayar da makamai sarai – Sakon yan Shi’a ga Buhari game da Zakzaky Wasu dubun-dubatar yan shi’a a Najeriya daga jahohi da dama sun fito sun mamaye titunan garin Abuja inda suka bukaci...
View ArticleKARANTA KAJI:LIKITOCI SUN TAFI YAJIN AIKIN DA BABU RANAR DAWOWA
Ma’aikatan lafiya sun tafi yajin aiki da babu ranar dawowa Kungiyar ma’aikatan lafiya a ranar Laraba ta bayyana tafiya yajin aiki ta kasa da babu ranar dawowa. Shugaban kungiyar JOHESU na kasa, Mista...
View ArticleKARANTA KAJI: DALILIN DA YASA GWAMNATI BAZATA KARA KIRKIRO SABBIN JIHOHI BA A...
Dalilin da ya sa bai kamata a kirkiro sabbin jihohi ba – In ji tsohon minista. Tsohon ministan kudi, Abubakar alhaji ya yi tir da kokarin karin jihohi a Najeriya – Alhaji ya ce karin jihohi, karin cin...
View ArticleSHUGABA BUHARI YA HALARCI ZAMA NA MUSAMMAN DA DONALD TRUMP SHUGABAN KASA R...
Shugaba Muhammadu ya halarci zama da Donald Trump Shugaba Buhari ya gana da Donald Trump da alamun shugaba Donald Trump na shiri da shugaba Buhari sosai Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya halarci wata...
View ArticleBAZAN IYA KWACE SARAUTAR MAHAIFIN NMANDI KANU BA-INJI GWAMNAN ABIA
Biyafara: Dalilin da ya sa ba zan tsige mahaifin Nnamdi Kanu ba – In ji gwamnan Abiya. Gwamnan jihar Abiya ya ce ba zai tsige mahaifin shugaban kungiyar IPOB ba Ikpeazu ya ce laifin Nnamdi Kanu bai...
View ArticleWANI AIKI SAI MANYA: JAWABAN SHUGABA BUHARI A GABAN MAJALISAR DINKIN DUNIYA...
Myanmar: Da alamu jawabin Shugaba Buhari a gaban UN ya fara aiki. Kasar Birtaniya za ta daina horar da Sojojin Kasar Burma ana zargin Sojojin da kashe tsirarun Musulman kasar. Shugaba Buhari yana cikin...
View ArticleDA KUNGIYAR BOKO HARAM DA IPOB BASU DA BANBANCI DA JUNA-Inji Kotun Tarayya
Da kungiyar IPOB da Boko Haram ba su da banbanci inji kotun Tarayya Babbar kotun tarayya dake a Abuja a yau Laraba ta tabbatar tare da yanke hukunci cewar tabbas lallai kungiyar nan ta yan aware ta...
View ArticleKARANTA KAJI: DALILI 6 DA ZAISA KA AURE MACEN SOJA
Abubuwa 6 da za su sa ka nemi auren macen Soja Idan ka na soyayya da wata macen Soja kayi maza ka aure ta wata Baiwar Allah Sojar ta lissafo amfanin auren mata Sojoji. Matan Sojin dai na kukan...
View ArticleSHUGABA BUHARI ZAI WUCE BIRNIN LANDAN GANIN LIKITOCIN SA
Shugaban kasa Buhari zai wuce ya ga Likitocin anjima a Landan Ba mamaki an jima kadan Shugaba Buhari zai bar kasar Amurka Shugaban na Najeriya zai karasa zuwa Landan domin ganin Likita. Dama dai...
View ArticleDA KYAU: DUBI KALAR MOTOCIN DA KASAR JORDAN TA BAIWA NAJERIYA GUDUNMUWA-Hotuna
Nijeriya Ta Samu Gudunmawar Motocin Yaki Daga Kasar Jordan Kasar Jordan ta baiwa Nijeriya gudunmawar motocin yaki 200 don magance kalubalen matsalar tsaro da ta addabe kasar Nijeriya. The post DA...
View Article