Babu Wanda Ya Fito Domin Aurenmu; Mun Gaji Da Zaman Kadaici, Inji Mata Masu Aikin Soja. Sojoji mata sun fito fili karara sun bayyana yadda hidimtawa kasar su ta haihuwa ya jawo masu rasa soyayya.. Sun zargi maza da tsoron kakin soji wanda shine dalilin da yasa ake shakkar tunkararsu da soyayya Sama da shekaru […]
The post TSORON KHAKIN JIKIN MU DA MAZA KEYI,YA HANA MU SAMUN MAZAJEN AURE-Inji Sojoji Mata appeared first on MUJALLARMU.