Kungiyar kwadago ta yi barazanar tozarta gwamnoni 10 da suka kasa biyan albashi Kungiyar kwadago ta yi barazanar tozarta gwamnonin da suka ki biyan cikakken kudin albashin ma’aikata. Shugaban kungiyar, ya bayyana hakan a taron kungiyar ma’aikatan ilimi da kuma kungiyar NASU. Ya kuma ambaci jihohin dake rike da albashin ma’aikata Kungiyar […]
The post ASHIRYE MUKE MU TOZARTA GWAMNONIN DA SUKA KI BIYAN MU ALBASHI-Inji Kungiyar Kwadago appeared first on MUJALLARMU.