Muhimman Jawabai 5 na shugaba Muhammadu Buhari a taron majalisar dinkin duniya. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabai a madadin Kasar najeriya baki daya a taron majalisar dinkin duniya, inda ya taya zababben sakatare janar na majalisar da kuma godiya ga tsohon sakare janar Ban Ki Moon akan hidimar da ya yiwa majalisar da […]
The post KARANTA KAJI: MUHIMMAN JAWABAI 5 DA SHUGABA BUHARI YAYI A TARON MAJALISAR DINKIN DUNIYA appeared first on MUJALLARMU.