Dalilin da ya sa bai kamata a kirkiro sabbin jihohi ba – In ji tsohon minista. Tsohon ministan kudi, Abubakar alhaji ya yi tir da kokarin karin jihohi a Najeriya – Alhaji ya ce karin jihohi, karin cin hanci da rashawa – Tsohon minstan ya ce samar da wasu jihohi ba zai magance matsalar kabilanci […]
The post KARANTA KAJI: DALILIN DA YASA GWAMNATI BAZATA KARA KIRKIRO SABBIN JIHOHI BA A NAJERIYA appeared first on MUJALLARMU.