Ma’aikatan lafiya sun tafi yajin aiki da babu ranar dawowa Kungiyar ma’aikatan lafiya a ranar Laraba ta bayyana tafiya yajin aiki ta kasa da babu ranar dawowa. Shugaban kungiyar JOHESU na kasa, Mista Biobelemoye Josiah ne ya bayyana hakan a lokacin da yake jawabi a Ilorin, babban birnin jihar Kwara a ranar Laraba inda yace […]
The post KARANTA KAJI:LIKITOCI SUN TAFI YAJIN AIKIN DA BABU RANAR DAWOWA appeared first on MUJALLARMU.