A gaskiya wannan AUREN ya matukar burgeni duk da yake banda cikakken bayani akan yadda abun ya faru. Babban abun lura shine dukan su da alamu sun balaga, sannan kuma inada yakinin cewa muddin sun samu tarbiya mai kyau toh zasu iya jurewa su zauna gidan AUREN su. Na Dade INA ba mutane labarin cewa […]
The post IRIN ABUBUWAN DA YA KAMATA IYAYE SUYI KOYI DASU NA AUREN NAN NA DAN 19 DA YAR 15 appeared first on MUJALLARMU.