A yau litinin 9 ba watan October Shekarar 2017 zaa fara sharia da wasu daga cikin dubban yan Boko Haram da aka kama a Najeriya. A kashin farko yan boko Haram din su 1,670 zasu fara fuskantar Sharia cikin makwanin nan masu zuwa. Daga baya sauran kimanin 5000 zasu biyo baya. A Najeriya dai […]
The post A NAJERIYA YAU ZAA FARA SHARI’A DA DUBBAN YAN KUNGIYAR BOKO HARAM appeared first on MUJALLARMU.