Hukumar EFCC tayi wa gwamna Fayose diran mikiya EFCC na binciken Gwamnatin Fayose bisa zargin karkatar da naira miliyan 6 na albashin ma’aikata binciken na EFCC ya tono wasu almundahanan makudan kudade da Gwamnatin Fayose ta tafka . Shi kuwa Fayose ya soki Hukumar ta EFCC da kakkausar murya ya kuma dau alwashin yi wa […]
The post KARANTA KAJI: GWAMNA AYO FAYOSE YA SHIGA KOMAR HUKUMAR EFCC appeared first on MUJALLARMU.