KARANTA KAJI: ‘YAN SANDA SUN CAFKE SAURAYIN DAYA CE YA SHIGA HARKAR FASHI...
Na shiga harakar fashi don biya kudin sadaki naira dubu 300 – Inji wani dan fashi. Wani dan fashi ya yi ikirarin cewa kudin sadaki yasa ya shiga kungiyar ‘yan fashi okoro ya yi kokari ya kwace naira...
View ArticleHADARIN ZAMA DA MACE DAYA!!!
Baffa Baba Na san mata da kuma ragwayen maza za su yi min ca akan wannan gaskiyar da zan bayyana, amma dai ko ba komai na fadi hakika, na fadi gaskiya, na amayar da abinda wasu suka kasa. Zama da mace...
View ArticleLABARIN CIKIN HOTUNA: KU KULLI JERIN SUNAYEN SANATOCI 20 DA ZASUYI FITO NA...
Sanatoci 20 dake yunkurin neman takarar kujerar gwamna a jihohin su Sakamakon gabatowar zaben 2019 da yake yunkurowa, sanatoci da dama na majalisar dattijai su na yunkurin komawa jihohin su da neman...
View ArticleKARANTA KAJI: KASAR BIRTANIYA TA BAYYANA DALILIN DA YASA BATA MALLAKA WA...
Dalilin da ya sa bamu mayar wa Najeriya kudaden sata ba har yanzu – Inji gwamnatin Birtaniya Gwamnatin Birtaniya tace ta na da alhakin dawo da kudaden sata wanda aka boye a kasar ta – Beaufils ta...
View ArticleKARANTA KAJI: ABUBUWA 4 DA YASA ‘YAN KUDU KE ZARGIN SHUGABA BUHARI AKAN AREWA
Lokutta 4 da shugaba Buhari ya nuna fifiko ga Arewa bisa ga sauran bangarorin Najeriya. Kamar yadda watakila masu karatu suka sani a karshen satin nan ne dai wani labari yayi ta yawo musamman a kafafen...
View ArticleRUWAN SUN ‘KAREWA DAN KADA: ‘YAN BOKO HARAM 58 SUN MIKA WUYA GA DAKARUN...
Maganin Briri Karen Maguzawa’Yan kungiyar Boko Haram 58 sun mika wuya ga dakarun sojoji Rahotannin da muke samu da dumi-dumin su daga kasar Kamaru dake makwaftaka da Najeriya na nuni da cewa akalla...
View ArticleYUNKURIN CANZA FASALIN TSARIN MULKIN NAJERIYA,SHUGABANNIN AREWA SUN KAI...
Yunkurin Canza Fasalin Tsarin Mulkin Najeriya Shugabannin Arewa Sun Kai Matsaya. Dattawan Yankin sun ce sam ba su gudun a koma tsarin da kasar ta ke da a halin yanzu dai ko ina ya dauki kukan yi wa...
View ArticleKARANTA KAJI: GWAMNA AYO FAYOSE YA SHIGA KOMAR HUKUMAR EFCC
Hukumar EFCC tayi wa gwamna Fayose diran mikiya EFCC na binciken Gwamnatin Fayose bisa zargin karkatar da naira miliyan 6 na albashin ma’aikata binciken na EFCC ya tono wasu almundahanan makudan kudade...
View ArticleDUBA WASU ZAFAFAN HOTUNAN WATA YAR SANDA
The post DUBA WASU ZAFAFAN HOTUNAN WATA YAR SANDA appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDUBA ZAFAFAN HOTUNAN AMARE 13 NA WANNAN MAKON
The post DUBA ZAFAFAN HOTUNAN AMARE 13 NA WANNAN MAKON appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleBai dace a tilastawa Musulmai su tsara iyali ba Inji fitaccen Dan Majalisa...
Yan Majalisar Walikai ta kasa sun fara tattaunawa akan yadda zaa tilastawa Yan Najeriya akan tsarin Iyali wato Family Planning. Shahararren Dan Majalisar nan na Jigawa Hon Kazaure yayi watsi da...
View ArticleDUBA KA GANI ZAFAFAN HOTUNAN JARUMAN KANNYWOOD GUDA 10 A WANNAN MAKON
Dage kayi comment da sunan wace tafi burgeka The post DUBA KA GANI ZAFAFAN HOTUNAN JARUMAN KANNYWOOD GUDA 10 A WANNAN MAKON appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDUBA WASU ZAFAFAN DUNKUNAN ZAMANI NA ADON MATA 10
The post DUBA WASU ZAFAFAN DUNKUNAN ZAMANI NA ADON MATA 10 appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: NA FARA WAKA NE SABODA SOYAYYA-inji Mawaki Umar M.Shareef
Dandalin Kannywood: Na Fara Waka Ne Saboda Soyayya-Inji Mawaki Umar M.Shareef Marubuci:Haruna Sp Dansadau Shahararren mawaki kuma sabon jarumi wato Umar M.Shareef ya bayyana babban dalilin musabbin...
View ArticleKARANATA KAJI: GWAMNATIN TARAYYA TA BAYYANA ABINDA ZATAYI DA BASHIN MILIYAN...
Idan Muka Fita Daga Matsin Lamba Daga Tattalin Arziki-Najeriya Zata Rage Cin Bashi. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Daga shekarar 2015 zuwa yanzu Najeriya ta karbo bashin kudi akalla naira Biliyan 15 wanda...
View ArticleKARANTA KAJI: ‘YAN BINGDIGA SUNYI GARKUWA DA DPO DA MUTANE 4 SUN NEMI KUDIN...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da DPO na ‘Yan Sanda Da Wasu Mutane 4 A Jihar Neja Marubuci:Haruna Sp Dansadau A safiyar ranar lahadi ne,wasu masu garkuwa da mutane suka sace wani DPO maisuna Odilin da...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI: NAJERIYA TA ZAMA TA KASA TA FARKO DAKE WAKILTAR FADIN...
An zabi Najeriya domin wakiltar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam An zabi Najeriya domin wakiktar Afrika a hukumar kare hakkin dan adam,ragowar kasashen Afrika da suka samu zama cikin hukumar sun...
View ArticleWASU DAGA CIKIN ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI TASIRI JIYA A SHAFIN INSTAGRAM
The post WASU DAGA CIKIN ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI TASIRI JIYA A SHAFIN INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDUBA WASU HOTUNAN GIRKE GIRKEN ZAMANI MASU SABON SALO GUDA 7
Wane daga cikin yafi Burgeka? The post DUBA WASU HOTUNAN GIRKE GIRKEN ZAMANI MASU SABON SALO GUDA 7 appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDUBA ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA RUKAYYA DAWAYYA NA CIKA SHEKARA DA SUKAYI TASIRI...
The post DUBA ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA RUKAYYA DAWAYYA NA CIKA SHEKARA DA SUKAYI TASIRI A JIYA appeared first on MUJALLARMU.
View Article