Quantcast
Channel: MUJALLARMU
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live

DANDALIN KANNYWOOD: A KARON FARKO FIM DIN RAHAMA SADAU RARIYA YA LASHE...

Rahama Sadau ta yi zarra: Tashin farko, Rariya ya kere ma Mansoor, Dan Kuka da Zinaru a masana’antar Kannywood Fitacciyar jarumar Fim din nan da aka sallama daga Kannywood, Rahama Sadau ta kafa tarihi,...

View Article


BA GUDU BA JA DA BAYA: SHIRYE NAKE NA KARE KAINA A GABAN KOTUN TARAYYA-Inji...

        A shirye nake da na kare kaina a kotu – Misau Sanata Hamma Isa Misau yace ya shirya kare kansa a gaban kotu bisa zargin da ake masa a ce dalili daya da yasa gwamnati ke chajin sa ya kasance...

View Article


MAI IYA DOKE SHUGABA BUHARI A ZABEN 2019 DA KAMAR WUYA-Inji Gwamnan Jihar Kogi

Dawowar Buhari karo na biyu zai karfafa Najeriya – Inji Gwamna Bello Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayyana cewa lallai yan Najeriya su tabbatar da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya cigaba da...

View Article

TIRKASHI: ‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI TSOHO MAI SHEKARU 50 DA YAYI WA YARINYA...

Dattijo ya yi wa yarinya mai shekaru 3 fyaden da ya zama ajalinta a Katsina Rahotanni sun kawo cewa rundunar yan sanda reshen jihar Katsina sun cafke wani dattijo mai shekaru 50 a duniya, Abdullahi...

View Article

WATA SABUWA: TSAKANI JAMI’AN ‘YAN SANDA DANA HUKUMAR DSS AN BA HAMMATA ISKA A...

An ba hammata iska tsakanin ‘yan sanda da jami’an DSS An yi damben ne sakamakon sabani da aka samu tsakanin ACP na Jihar Bauchi da jami’in DSS mai kula da matar gwamnan Jihar Nasarawa . Wannan lamari...

View Article


BAYAN TIRILIYAN 2 DA SHUGABA BUHARI YA BAIWA GWAMNONIN NAJERIYA,SUN SAKE TASO...

Bayan Cinye Tirilyan 2 Da Gwamnoni Sukayi,Shugaba Buhari Zai Sake Ware Masu Wasu Kudaden? Shugaba Buhari ya nuna rashin jin dadinsa bisa halin da ma’aikata ke ciki na rashin samun albashi da wasu...

View Article

BAYAN WUYA SAI DADI: KARANTA KAJI ABUBUWA 4 DA DAN ADAM KE FAMA DASU A DUNIYA...

 Hakika Allah shine kadai mafi girma da daukaka da baida abokin tarayya So Dayawa mutane suna ganin wahalar ibada da aikita aikin alkhairi bayan kuma Allah yayi alkawarin zai saka muna da gida dake...

View Article

KU KALLI HOTUN ATTAJIRIN DAN KASUWA INDIMI TARE DA JIKOKIN SA

Shahararren Dan Kasuwa Indimi Yayi Murnan Zagayowar Ranar Haihuwar sa Tare Da Jikokin Sa A Kasar Andalus. Wanna hoto da kuke gani hotun shahararren dan kasuwan nan ne wato Indimi tare da jikokin sa...

View Article


DANDALIN KANNYWOOD: BABU KAMSHIN GASKIYA GA MASU YIWA MASANA’ANTAR HAUSA FIM...

Jarumai sunyi tsokaci game da zargin da ake ma masana’antar Tun ba yauba ake zargin yan fim na kannywood da yin lalata a masana’antar har ma wasu na ganin suna gurbatar da tarbiyar al’umma. bugu da...

View Article


DUBA WASU SABABBIN ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM YAHAYA

The post DUBA WASU SABABBIN ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM YAHAYA appeared first on MUJALLARMU.

View Article

GWAMNAN JAHAR KADUNA SHIKADAI NE YAYIWA AL-UMMARSA BAYANI KAN YADDA AKA KASHE...

DAGA AUWAL M KURA Dalilin wannan taro na manema labarai ba wani abu ba ne illa don mu wayar da kan al’umma game da yadda Gwamnatin Jihar Kaduna ta kashe kudin nan na Faris Club wanda aka fi sani da...

View Article

DAN SHEKARA ARBA’IN YAYIWA YARA YAN GIDA DAYA FYADE

DAGA AUWAL M KURA Rundunar yan Sanda Ta Jahar Ogun Sunyi Nasarar kama Ini Udoh mai shekaru Arba’in Da Uku Da laifin Yiwa yara Uku Yan Gida Daya  Fyade Masu Shekaru Tara zuwa Sha biyu Kamar yadda...

View Article

DUBA WASU SABABBIN HOTUNAN JARUMAN KANNYWOOD

The post DUBA WASU SABABBIN HOTUNAN JARUMAN KANNYWOOD appeared first on MUJALLARMU.

View Article


DUBA KAGA WASU DAGA CIKIN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A INSTAGRAM

The post DUBA KAGA WASU DAGA CIKIN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.

View Article

DUBA WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE A SHAFIN INSTAGRAM

The post DUBA WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE A SHAFIN INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.

View Article


DUBA WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A INSTAGRAM

  The post DUBA WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.

View Article

KARANTA KAJI LAIFUKA UKU DA ZASU IYA HARAM TA MAKA SHIGA ALJANNA MUDDIN BAKA...

1 – MUTUM NA FARKO MAI DAUWAMA CIKIN SHAN GIYA,WANDA HAR TA ZAME MISHI JIKI WATO BAZAI IYA RAYUWA BA SAIDA ITA. 2 – MUTUM NA BIYU SHINE MAI SABAWA IYAYENSA,MUDDUN KASAN KANA SABAWA IYAYE TO KANA CIKIN...

View Article


DUBA ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM YAHAYA DA TA SAKA JIYA A SHAFINTA NA INSTAGRAM

The post DUBA ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM YAHAYA DA TA SAKA JIYA A SHAFINTA NA INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.

View Article

KARANTA KAJI: YUNKURIN TONA ASIRIN BARAYIN GWAMNATI DA SHUGABA KE KOKARIN YI...

Ya zama wajabi Buhari ya yi taka-tsan-tsan wajen fitar da sunayen Barayin gwamnati Wani dan majalisar dattijai ya yiwa gwamnatin tarayya kashedin sanya sunayen mambobin jam’iyyar APC da makarraban...

View Article

FADAKARWA: Kuzo mu gyara sallar mu ta shekaru 50

FADAKARWA: Kuzo mu gyara sallar mu ta shekaru 50 Daga Dokin Karfe Wata rana Alkali Abu Yusuf yana tafiya da abokansa sai ya ji wani saurayi mai suna Hatin yana magana akan zuhudu (Gudun duniya), sai...

View Article
Browsing all 3050 articles
Browse latest View live


<script src="https://jsc.adskeeper.com/r/s/rssing.com.1596347.js" async> </script>