Hakika Allah shine kadai mafi girma da daukaka da baida abokin tarayya So Dayawa mutane suna ganin wahalar ibada da aikita aikin alkhairi bayan kuma Allah yayi alkawarin zai saka muna da gida dake dauke da jindadi na har abada wato gidan aljannah. Rashin lafiya da muke gani wata jarabta ce ta duniya da ALLAH […]
The post BAYAN WUYA SAI DADI: KARANTA KAJI ABUBUWA 4 DA DAN ADAM KE FAMA DASU A DUNIYA DA BABU A GIDAN ALJANNA appeared first on MUJALLARMU.