Bayan Cinye Tirilyan 2 Da Gwamnoni Sukayi,Shugaba Buhari Zai Sake Ware Masu Wasu Kudaden? Shugaba Buhari ya nuna rashin jin dadinsa bisa halin da ma’aikata ke ciki na rashin samun albashi da wasu alawus a jihohi duk da kokarin gwamnatinsa na bawa jihohin tallafin kudi na musamman domin sauke nauyin ma’aikatan. Shugaban ya bayyana mamakinsa […]
The post BAYAN TIRILIYAN 2 DA SHUGABA BUHARI YA BAIWA GWAMNONIN NAJERIYA,SUN SAKE TASO SHI A GABA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.