An ba hammata iska tsakanin ‘yan sanda da jami’an DSS An yi damben ne sakamakon sabani da aka samu tsakanin ACP na Jihar Bauchi da jami’in DSS mai kula da matar gwamnan Jihar Nasarawa . Wannan lamari ya faru ne jiya Talata, a fadar Sarkin Bauchi Jami’an ‘yan sanda sun hadu sun yi wa jami’in […]
The post WATA SABUWA: TSAKANI JAMI’AN ‘YAN SANDA DANA HUKUMAR DSS AN BA HAMMATA ISKA A BAUCHI-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.