Dattijo ya yi wa yarinya mai shekaru 3 fyaden da ya zama ajalinta a Katsina Rahotanni sun kawo cewa rundunar yan sanda reshen jihar Katsina sun cafke wani dattijo mai shekaru 50 a duniya, Abdullahi Sani, bisa zargi aikata fyade ga wata yarinya karama mai shekara 3 fyade a duniya wacce a sakamako fyaden ta […]
The post TIRKASHI: ‘YAN SANDA SUN CAFKE WANI TSOHO MAI SHEKARU 50 DA YAYI WA YARINYA YAR SHEKARA 3 FYADE A KATSINA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.