Ya zama wajabi Buhari ya yi taka-tsan-tsan wajen fitar da sunayen Barayin gwamnati Wani dan majalisar dattijai ya yiwa gwamnatin tarayya kashedin sanya sunayen mambobin jam’iyyar APC da makarraban shugaba Buhari cikin sunayen barayin gwamnati da za ta fitar na kwana-kwanan nan. Shehu Sani wanda shine dan Majalisar na jam’iyyar APC mai wakiltar Tsakiyar jihar […]
The post KARANTA KAJI: YUNKURIN TONA ASIRIN BARAYIN GWAMNATI DA SHUGABA KE KOKARIN YI SHEHU SANI YA GARGADE SA- appeared first on MUJALLARMU.