Jarumai sunyi tsokaci game da zargin da ake ma masana’antar Tun ba yauba ake zargin yan fim na kannywood da yin lalata a masana’antar har ma wasu na ganin suna gurbatar da tarbiyar al’umma. bugu da kari wasu kuma na kallon masu yin fina-finai a matsayin masu aikata miyagun aiyuka irin su zinace-zinace da luwadi […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: BABU KAMSHIN GASKIYA GA MASU YIWA MASANA’ANTAR HAUSA FIM GUGAR ZANA-Inji Ali Nuhu appeared first on MUJALLARMU.