DAGA AUWAL M KURA Rundunar yan Sanda Ta Jahar Ogun Sunyi Nasarar kama Ini Udoh mai shekaru Arba’in Da Uku Da laifin Yiwa yara Uku Yan Gida Daya Fyade Masu Shekaru Tara zuwa Sha biyu Kamar yadda majiyar Mujallarmu Ta Samu Labari Wannan Abu Ya faru ne A wata Anguwa Da Ake Kira Agboola close, […]
The post DAN SHEKARA ARBA’IN YAYIWA YARA YAN GIDA DAYA FYADE appeared first on MUJALLARMU.