Kamfanoni da shaguna a fadin duniya na kara zamanantar da shagunan su, da kokarin maye gurbin mutane da na’urorin mutun mutumi, musamman wajen ganin sun gabatar da aikin da ya kamata mutun yayi. A yanzu haka wasu shaguna suna samar da mutun mutumi mai kwakwalwa kamar ta mutane, zai yi aiki tamkar mutun. Kamfanoni kamar […]
The post Kasuwacin Yanar Gizo, Na Kara Habbaka Kasuwancin Zamani appeared first on MUJALLARMU.