DUBA KA GANI WASU DAGA CIKIN ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN...
Mukanyi kokarin kawo muku Fitattun Hotuna Daga shafin Instagram a kowa yaushe musamman domin mata mabiya mujallarmu kan iya ganin wani salon Ado da Kwalliya. Duba ku ganin daga cikin hotunan da sukayi...
View ArticleDUBA KA GANI ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM
The post DUBA KA GANI ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: KU KALLI ZAFAFAN HOTUNAN JARUMA JAMILA NAGUDU CIKIN WANI...
Fitacciyar Jarumar Wasan kwaikwayo Jamila Nagudu ta baje kolin wasu sabbin hotunan ta akan shafin ta na sada Zumunta Mai suna Instagram. Ku Duba Hotunan Gasu A Kasa. The post DANDALIN KANNYWOOD: KU...
View ArticleDUBA KA GANI ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM
Mukanyi kokarin kawo muku Fitattun Hotuna Daga shafin Instagram a kowa yaushe musamman domin mata mabiya mujallarmu kan iya ganin wani salon Ado da Kwalliya. Duba ku ganin daga cikin hotunan da sukayi...
View ArticleBabban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Ba da Umurnin Janye ‘Yansandan dake...
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Ba da Umurnin Janye ‘Yansandan dake Kare Wasu Ba Kan Ka’ida Ba Yayinda ya gana da duk kwamishanonin ‘yan sandan Najeriya, babban sufeton ‘yan sandan kasar ya basu...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: NI BAN IYA WULAKANCI BA-INJI SHA’AWA ADAM
Ban Iya Wulakanta Dan Adam Ba-Inji Jaruma Sha’awa Adam. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Jarum Sha’awa Adam Asalin iyayenta ‘yan jihar katsina ne,mutanen garin malumfashi amma an haife Sha’awq Adam A garin...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: MANYAN JARUMAI BASU TAIMAKON K’ANANAN JARUMAI A...
Ni Ba Yaron Kowa Bane, Kuma Banda Uban Gida A Harkar Fim-Inji Ali Artwork. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Kamar yadda Mujallar Hausa Magazine ta ruwaito acikin wannan makon,mun samu takaitaccin tsokacin...
View ArticleDUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FIYE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM
The post DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FIYE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleDUBA ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM MUSAMMAN NA 4
Mukanyi kokarin kawo muku Fitattun Hotuna Daga shafin Instagram a kowa yaushe musamman domin mata mabiya mujallarmu kan iya ganin wani salon Ado da Kwalliya. Duba ku ganin daga cikin hotunan da sukayi...
View ArticleDUBA KA GANI WASU DAGA CIKIN ZAFAFAN HOTUNAN AMAREN WANNAN MAKO DA SUKAYI...
Wadannan Hotunan na daga cikin WASU ZAFAFAN HOTUNAN AMAREN WANNAN MAKO DA SUKAYI FICE A SHAFIN INSTAGRAM. The post DUBA KA GANI WASU DAGA CIKIN ZAFAFAN HOTUNAN AMAREN WANNAN MAKO DA SUKAYI FICE A...
View ArticleKasuwacin Yanar Gizo, Na Kara Habbaka Kasuwancin Zamani
Kamfanoni da shaguna a fadin duniya na kara zamanantar da shagunan su, da kokarin maye gurbin mutane da na’urorin mutun mutumi, musamman wajen ganin sun gabatar da aikin da ya kamata mutun yayi. A...
View ArticleYan Adawa sun yabawa Shugaba Buhari akan korar Sakataren Gwamnati
An yabawa Shugaba Buhari da ya sallami Sakataren Gwamnatin Tarayya Fayose yace Matsin Lamba ne yasa Shugaba Buhari ya Kori Sakataren Gwamnati amma kuma takwararsa wajen adawa da Shugaba Muhammadu...
View ArticleDUBA KA GANI WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI TASIRI MAKON DA YA WUCE A SHAFIN...
DUBA KA GANI WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI TASIRI MAKON DA YA WUCE A SHAFIN INSTAGRAM The post DUBA KA GANI WASU ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI TASIRI MAKON DA YA WUCE A SHAFIN INSTAGRAM appeared first...
View ArticleKARANTA KAJI: YUNKURIN GARAMBAWUL A GWAMNATIN SHUGABA BUHARI ,SANATA DINO...
Siyasa: Shirin garambawul a gwamnatin Buhari, matakin da ta dace – Inji Melaye Sanata Dino Melaye ya yabawa shugaba Muhammadu Buhari game da yunkurin yin garambawul a gwamnatinsa Melaye ya ce matakin...
View ArticleJAM’IYYAR PDP HAR YANZU TA KASA FIDDA CIYAMAN-KARANTA KAJI DALILI
Masu neman Kujerar Ciyaman a Jam’iyyar PDP sun kara yin karo da juna Sun gaza fidda gwani a tsakanin su wanda zai dare kan Kujerar a wannan karon, lokaci ne da dan Kudu zai dare kujerar a cikin manema...
View ArticleKARANTA KAJI: KUNGIYAR CAN TA CACCAKI OSINBAJO AKAN FURUCIN DA YAYI NA KARE...
CAN ta yi kaca-kaca da Osinbajo akan maganar da yayi na cewa gwamnatin Buhari ba ta da kudirin mayar da Najeriya kasar Musulunci Kungiyar kristocin Najeriya CAN ta ce an dade ana kokarin mayar da...
View ArticleBADAKALAR KUDI: SAMBO DASUKI YACE BAZAI IYA TUNAWA BA DA MILIYAN 400 DAYA...
Dasuki ya ce ba zai iya tuna bayanai game da naira miliyan 400 da ya ba wa Metuh ba – Ya ce kasancewar yana tsare tun 2015, bai samu damar tattaro bayanai ba – Ya kuma ce muddin ya na tsare, amsar...
View ArticleKARANTA KAJI: AMFANIN GUROBA 5 A JIKIN DAN ADAM
Kiwon Lafiya: Amfani 5 na Goruba ga Lafiyar Dan Adam A wani sabon bincike da aka gudanar akan goruba ya bayyana mamora da kuma alfanu da dama da take da shi, sakamakon sunadaran flavonoids, saponins da...
View ArticleMAJALISAR DATTAWA TA BUKACI SHUGABAN ‘YAN SANDA YA BAYYANA A GABANTA SABODA...
Majalisar dattawa tayi barazanan kama Inspekta Janar na yan sanda na baranar kama sufeto janar na yan sanda yunkurin ne zuwa ne sakamakon kin bayyana da yayi a gaban ta An gayyace shi ne domin ya kare...
View ArticleJAM’IYYAR PDP CE KADAI ZATA IYA LASHE ZABEN SHEKARAR 2019-Inji Makarfi...
PDP Tazama Kamar Ibada Ga Al’ummar Akwa Ibom-Inji Ali Makarfi Ciyaman din jam’iyyar PDP ali makarfi yace a zaben shekarar 2019 PDP kadai ce zata iya lashe babu wata gardama,sanna ya kara da cewa babu...
View Article