CAN ta yi kaca-kaca da Osinbajo akan maganar da yayi na cewa gwamnatin Buhari ba ta da kudirin mayar da Najeriya kasar Musulunci Kungiyar kristocin Najeriya CAN ta ce an dade ana kokarin mayar da Najeriya kasar Muslunci CAN ta yi kira da Osinbajo yayi amfani da damar ofishin sa wajen kare hakkin kristoci […]
The post KARANTA KAJI: KUNGIYAR CAN TA CACCAKI OSINBAJO AKAN FURUCIN DA YAYI NA KARE SHUGABA BUHARI appeared first on MUJALLARMU.