Dasuki ya ce ba zai iya tuna bayanai game da naira miliyan 400 da ya ba wa Metuh ba – Ya ce kasancewar yana tsare tun 2015, bai samu damar tattaro bayanai ba – Ya kuma ce muddin ya na tsare, amsar kenan, ”ban sani ba” Sambo Dasuki, wanda ke tsare hannun Hukumar Tsaro ta […]
The post BADAKALAR KUDI: SAMBO DASUKI YACE BAZAI IYA TUNAWA BA DA MILIYAN 400 DAYA BAIWA METUH BA-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.