PDP Tazama Kamar Ibada Ga Al’ummar Akwa Ibom-Inji Ali Makarfi Ciyaman din jam’iyyar PDP ali makarfi yace a zaben shekarar 2019 PDP kadai ce zata iya lashe babu wata gardama,sanna ya kara da cewa babu wata shakka ko fargaba a zuciyar sa na cewa PDP ce zatayi nasara saboda al’ummar Najeriya sun gaji da mulkin […]
The post JAM’IYYAR PDP CE KADAI ZATA IYA LASHE ZABEN SHEKARAR 2019-Inji Makarfi Karanta Kaji Dalili appeared first on MUJALLARMU.