WANNAN SHI NE HALIN MAFIYA YAWAN SHUWAGABANNINMU! Abdulmalik Saidu Mai Biredi Ina ma yadda mu ke sonsu, haka su ke sonmu! Ina ma yadda mu ke biyarsu da farar aniya haka su ke biyarmu! Muna son su zama wasu, Amma su kullum gurunsu mu mutu muna yi masu bautar da iyayenmu sunka, rayu suna yi […]
The post KARANTA KAJI BURIN SHUGABANNIN NAJERIYA AKAN TALAKAWA DAGA ABDULMALIK SAIDU MAI BIREDI appeared first on MUJALLARMU.