Cikakkiyar nutsuwar ruhi ta tabbata ga mutumin da tunanin laifukansa ya...
Cikakkiyar nutsuwar ruhi ta tabbata ga mutumin da tunanin laifukansa ya hanashi hangen laifin wani. *__★ Kaifin Hankali ya tabbata ga mutumin da yayi aiki da ilimin da ya sani, komai Qankantarsa, kuma...
View ArticleDUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN AMAREN DA SUKAYI FICE A CIKIN WANNAN WATAN
DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN AMAREN DA SUKAYI FICE A CIKIN WANNAN WATAN The post DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN AMAREN DA SUKAYI FICE A CIKIN WANNAN WATAN appeared first on MUJALLARMU.
View ArticleKARANTA KAJI: LABARIN SOYAYYAR HANIF DA HANIFA
Assalamu’alaikum ‘Yan Uwa Da Abokan Arzikin Barkan Mu Da Sake Haduwa. Ni Naku Haruna Sp Dansadau Na Sake Zuwa Muku Da Wani Sabon Labari Mai Taken Suna. “HANIF DA HANIFA” (Kashi na daya) Hanif da Hanifa...
View ArticleDUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM MUSAMMAN NA...
DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM MUSAMMAN NA ZAHRA DA INDIMI The post DUBA KAGA ZAFAFAN HOTUNAN DA SUKAYI FICE JIYA A SHAFIN INSTAGRAM MUSAMMAN NA ZAHRA DA INDIMI...
View ArticleKARANTA KAJI BURIN SHUGABANNIN NAJERIYA AKAN TALAKAWA DAGA ABDULMALIK SAIDU...
WANNAN SHI NE HALIN MAFIYA YAWAN SHUWAGABANNINMU! Abdulmalik Saidu Mai Biredi Ina ma yadda mu ke sonsu, haka su ke sonmu! Ina ma yadda mu ke biyarsu da farar aniya haka su ke biyarmu! Muna son su zama...
View ArticleWata Mata ta nemi mijinta ya saketa don tsananin son da yake mata.
Wani matashi dan shekara 29 a kasar Saudia ya sami kanshi cikin matsanancin rudani yayin da matarsa wadda yafi kauna daso fiye da kowa ta kaishi kotu don a raba su. Wannan mijin yayi mamakin yadda...
View ArticleJAMI’AN TSARO SUNYI NASARAR CAFKE FITATCEN JAGORAN MASU GARKUWA DA MUTANE A...
Daga Auwal M Kura Rundunar Yan Sanda Reshan Jahar Jigawa Sunfitar Da Sanarwa Samun Nasara Da Rundunar Tasu Tayi Inda Ta Samu Nasarar Kama Wani Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane Wanda Ya Addabi Jahar...
View ArticleWASU YARA MATA SU HUDU SUN NUTSE A JIGAWA
Daga Auwal M Kura 8/1/2018 Wasu Yara Guda Hadu Da ake Kyautata Zaton Duk Mata Ne Sun Nutse Cikin Wani Kogi Yayi Da Suke Iyo A Ciki A Wani Kauye Da Ake Kira Sakwaya Dake Dutse Babban Birnin Jahar...
View ArticleINA GOYON BAYAN YAJIN AIKIN DA MALAMAI ZASUYI A KADUNA –Sen Shehu Sani
Daga Auwal m Kura Biyo Bayan Rikici Da Takaddama Da Yaki Ci Yaki Cinyewa Tare Da Dambatwa Kan Koran Malam Jahar Kaduna Su Kimanin Dubu Ashirin Da Doriya Inda Har Takai Kungiyar Malaman Takasa Ta Yannke...
View ArticleKARANTA KAJI: ILLAR FUSHI DA HANYOYIN MAGANCE SHI
Illar Fushi Da Yadda Za’a Shawo Kansa A Saukake Cikin Koyarwar Addinin Musulunci. Marubuciya:Aisha Muhammad Fushi tamkar tabin hankali ne Karshen shi kuma Nadama ne, Inji Aliyu Bin AbiTalib...
View ArticleKARANTA KAJI:ANATSE
KARANTA ANATSE. *MISALI* Bayan na dauki wani lokaci mai tsayi ina kwance ina bacci sai naji matata tana ta tashina daga bacci, babban abinda ya bani mamaki shine yadda na farka kuma...
View ArticleKARANTA KAJI: MAHIMMACIN MAN KADE A JIKIN DA ADAM
GYARAN JIKI:MUHIMMANCIN AMFANI DA MAN KADE. Jama’a da dama na amfani da man kade kawai ba tare da sanin hakikanin muhimm ancin amfaninsa ba. Inaso inyi bayanin yanda xa ai amfani da man kade wajen...
View ArticleWATA SABUWA: AN SACE WAYAR SHAHARARREN DAN KWALLON KAFA NA DUNIYA DROGBA A...
Abin Kunya:An Sace Wayar Dan Kwallon Kafa Na Duniya Didier Drogba A Kasar Ghana. An Sace Wayar Fitatcen Dan Kwallon Duniya A Africa Daga Auwal M Kura 9/1/2018 An Sacewa Fittatceb Dan Kwallon Duniya...
View ArticleRASHAWA:KOTU TA YANKEWA WANI TSOHON SHUGABAN KARAMAR HUKUMA DAURIN SHEKARA 6...
AN YANKEWA WANI TSOHON SHUGABAN KARAMAR HUKUMA DAURIN SHEKARU 6 A GIDAN YARI Daga Auwal M Kura 9/1/2018 Wata Babbar Kotun Jahar osun A Ranar Litini 8/1/2018 Ta Yankewa Wani Tsohon Shugaban Karamar...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: KUNGIYAR SHIRYA FINA FINAI MOPPAN TA JANYE HUKUNCIN...
Rahama Sadau Ta Dawo Harkar Fim Da Cikakken Iko Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta ce ta yafe wa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Rahama Sadau dukkan laifukan da ta yi, wadanda suka janyo aka...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: AUREN SHA’AWA DA MAZA KE YIWA MATAN FIM KESA AUREN SU...
Auren Sha’awa Da Maza Ke Muna Ke Kashe Auren Mu. Namiji ne zai zo miki da maganar Aure kuma zai yadda ya kashe ko nawa ne don ya mallake ki a matsayin matar shi, daga baya idan ya sami biyan bukatar...
View ArticleHADARIN ZAMBA DA CIN AMANA A MUSULUNCI-Daga Sheikh Sani Maihula
HARAMCIN BUTULCI DA ZAMBA A MUSULUNCI Idan Allah ya hada ka da abokin zama, makwabci ne a unguwa ko wurin aiki, ko aboki ko abokin kasuwanci ko miji ko mata ko ‘ya’ya ko mahaifa, ko wani abu...
View ArticleKARANTA KAJI: SIFFA GOMA NA MATAR DA BA’A IYA MANTAWA DA ITA HAR ABADA
Mace Mai Siffofi Goma Itace Kowane Namiji Ke Burin Aura. 1, MATAR DA TA YARDA ITA MACE CE, DON HAKA TA TANADI DUK ABINDA AKE BUKATA A WAJAN MACE. 2, MACE MAI HIKMA, DA AZANCI, WACCE TA...
View ArticleGARGADI!!: IDAN BA YAUDARAR JAMA’A BA TAYAYA ZA’ACE MAGANI DAYA YANA MAGANIN...
INA MAMAKIN YADDA JAMA’A KE TURURUWAR SAYEN MAGANI DAYA DA ZA’ACE YANA MAGANIN CUTUTTUKA GUDA 12. Wani Shahararen Likita Dr Aminu Gamawa yayi tsokaci akan masu saida maganin gargajiya. Likitan...
View ArticleKARANTA KAJI: MANYAN LIKITOCI GUDA 11 DA BABU KAMAR SU A FADIN DUNIYA
LIKITOCIN GASKIYA A DUNIYA GUDA 11. Bincike ya nuna cewa Manyan likitocin duniya guda 11 ne. 1- Al-Qur’ani 2- Yawan shan ruwa 3- Bacci wadatacce da dare 4- Iska mai kyau 5- Tafiyar rabin awa a kasa...
View Article