NAJERIYA BAZATA SAMU INGANTACCEN CIGABA BA SAI MUN ZAMA MASU GASKIYA-Inji...
Muddin Muna Son Samun Cigaba A Najeriya Sai Mun Zama Masu Gaskiya Da Aiki Da Ita-Inji Osinbajo. 10/1/2018 Daga Auwal M Kura Osinbajo Ya Bayyana Hakan Ne Wani Taron Wayarwa Matasa Kai Na Kudu Masu...
View ArticleMA’AURATA: INA SAN MIJINA AMMA NA KASA BARI SADUWA TA SHIGA TSAKANIN MU...
Naki Saduwa Da Mijina Nane Saboda Tsoron Kanjamau – Wata Matar Aure Ta Shaidawa Kotu Daga Auwal M Kura 10/1/2018 Wata Mata Mai SunaBayonle Bamidele, A Ranar Talata 9/1/2018 Ta Bayyanawa Wata kotu Dake...
View ArticleTOFA: ANYI KIRA GA KUNGIYOYI MASU ZAMAN KANSU DAKE KARE HAKKIN BIL’ADAMA DASU...
An Yi Kira Ga Jama’a, Kungiyoyi, Gwamnatoci Su Tursasawa Najeriya Sakin Sheikh Zakzaky 10/1/2018 Rahoton Auwal M Kura Rubutawar Abdulmumini Giwa An yi kira ga kungiyoyin masu zaman kansu, masu rajin...
View ArticleWATA SABUWA: RUNDUNAR YAN SANDA SUN CAFKE WASU YAN SHI’A DA BAMA BAMAI A ABUJA
An kama Yan Shi’a Da Bama Bamai A Abuja – Rundunar Yan Sanda 11/1/2018 Daga Auwal M Kura Hukumar Rundunar Yan Sanda Najeriya Dake Babban Birnin Tarayyar Abuja Jiya 10/1/2017 Ta Bayyana Kama Yan...
View ArticleKARANTA KAJI: SUNAYEN MUTANE HUDU DA SHUGABA BUHARI YA NADA SABBIN...
Buhari Ya Nada Mutane Hudu Shuwagabannin Asibitocin Gwamnatin Tarayya. 11/1/2018 Auwal M Kura. Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Yayi Sabbin Nade Nade Har Guda Hudu Na Shuwagabanin Manyan Asibitocin...
View ArticleBAMU AMINTA DA KORAR MALAMAI DUBU 21,870 DA EL’RUFA I YAYI BA-INJI KUNGIYAR NUT
Bamu Yarda Da Hukuncin Da Elrufa’i Ya Zartarwa Malaman Makaranta Ba-Inji Kungiyar NUT. Wata kungiya maisuna NUT tace bazata aminta da korar malamai da gwamnan jihar kaduna tayi ba a shekarar 2017....
View ArticleKARANTA KAJI: DALILIN DAYASA JARUMAR FINA FINAN KUDU LIZ ANJORIN TA KARBI...
Dalilin Da Yasa Na Musulunta– Liz Anjorin 12/1/2018 Daga Auwal M Kura Jarumar Finafinan Kudancin Kasar Nan(Nollywood), Liz Anjorin Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Ta Karbi Addinin Musulunci. Jarumar Tace...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD:KU KALLI YADDA JARUMA MARYAM BOOTH TA TAKA RAWA TA...
Ku Kalli Hotunan Jaruma Maryam Booth Tana shan Taba Acikin Fim Kudancin Najeriya. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Fitacciyar jaruma Maryam Booth kuma sananniya a masana’antar shirya fina finan hausa, ta...
View ArticleNA GARGADI ORTOM KAN DOKAR HANA FULANI KIWO A BENUWE-INJI GWAMNA LALONG
Na Gargadi Ortom Kan Dokar Hana Kiwo. —- Gov. Lalong 12/1/2018 Daga Auwal M Kura. Gwamnan Jahar plateau Simon Lalong, A Ranar Alhamis Dinnan 11/1/2018 Ya Fito Fili Ya Bayyana Irin Jan Kunne Da Yayiwa...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: HARKAR FIM YANZU MUKA FARA, KONA SAKE YIN SABON AURE...
Harkar Fim Yanzu Muka Sake Sabon Zama, Ko Na Sake Aure Zan Cigaba-khadijath Mustapha. Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood watau Khadija Mustapha ta bayyana cewa tana...
View ArticleDANDALIN KANNWOOD: KU KALLI ZAFAFAN HOTUNAN MARYAM BOOTH GUDA 10 DA SUKAYI...
Tabbas jaruma Maryam booth ta nunawa duniya cewa itama ba’a barta a baya. Jarumar acikin wannan satin ta watsa wasu hotuna a shafinta na sada zumunta wato Instagram, hotunan sunyi matukar jan...
View ArticleWASANNI: SAI ALBASHI NA YAKAI FAM DUBU DARI HUDU SANNAN ZAN KOMA MANCHESTER...
Ina Bukatar Albashina Yakai Fam Dubu Dari Hudu Kafin Na Fara Buga Wasa A Manchester aUnited-Inji Antoine Griezman. Daga Abba Ibrahim Wada Gwale Rahotanni daga kasar sipaniya sun bayyana cewa dan...
View ArticleKARANTA KAJI: KOTUN JIHAR DELTA TA YANKE HUKUNCIN KISA GA MUTANE 3 DA SUKA...
AN YAKE HUKUNCIN KISA GA MUTANEN DA SUKA KASHE KAWON MINISTAN MAI KACHIKWU 1/12/2018 Daga Auwal M Kura Wata Babbar Kotun jahar Delta A Zamanta Da Tayi Ranar Alhamis 11/1/2018 Ta Yankewa Wasu Mutane Su...
View ArticleKARANAT KAJI: INGANTACCIYAR LAFIYA DA SALLOLI 5 NA YINI KE SAMARWA A JIKIN...
SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna karawa dan Adam lafiya da kuma kara bude masa...
View ArticleMUSHA DARIYA: MAI GIDA YAJI DADIN FURA YA FARA SANTI:KARANTA KAJI
Mushakata Mai Gida Yana Santin Fura Daga Auwal M Kura Wani Magidanci ne Mai Suna Auwal, Suna Zaune A Gida Shida Uwar Gidansa Mai Suna Asiya , An Fira Irinta Ma’aurata, Can Sai uwar Gida Ta Tashi Ta...
View ArticleKU DUBA KUGA ILLOLIN DA SHAYE SHAYE KE HAIFARWA GA DAN ADAM
Illar shayeshaye Banbancin mutum da dabba, shine hankali, tunani da kunya. Kuma kwakwalwar mutum ce ke controlling din wadannan abubuwa, kwakwalwa ke controlling din ayyukan jikin mutum gaba daya, ita...
View ArticleKARANTA KAJI: SHUGABA BUHARI YAYI ZAMAN SIRRI DA BUKOLA SARAKI DA YAKUBU...
SHUGABA BUHARI YAYI ZAMAN SIRRI DA BUKOLA SARAKI DA YAKUBU DOGARA KAN BATUN RIKICIN BENUWE. Marubuci:Haruna Sp Dansadau. Shugaba Buhari yayi zaman sirrin da shugabannin majalisar dattijai...
View ArticleDANDALIN KANNYWOOD: BURUKANA A MASANA’ANTAR FIM SUN CIKA SAURA AURE KAWAI YA...
Dandalin Kannywood: Buruka na sun cika, saura aure kawai yanzu – Aisha Tsamiya Fitacciyar jarumar wasan Hausa ta fina-finan Kannywood watau Aisha Aliyu da aka fi sani da Aisha Tsamiya ta bayyana cewa...
View ArticleKARANTA KAJI: MATASA SHIDA SUN MUTU SANADIYYAR RIKICIN KWANKWASO DA GANDUJE A...
Mutane Shida Sun Mutu Sanadiyyar Rikicin Kwankwaso Da Ganduja A Kano. Kamar yadda muka samu labari jiya lahadi 14 ga watan janairu daga jihar Kano. Shugaban sanda dake wakiltar reshen...
View ArticleLABARI DA DUMI DUMI: CUTAR LASSA FEVER TA KASHE KWARARRUN LIKITOCI BIYU A...
Labari Da Duminsa: Cutar Lassa Fever Ta Kashe Kwarrun Likitoci Biyu A Jihar Ebonyi. marubuci:Haruna Sp Dansadau. Rahoton da muke samu daga Babban asibitin jihar Ebonyi a safiyar yau litinin...
View Article