Harkar Fim Yanzu Muka Sake Sabon Zama, Ko Na Sake Aure Zan Cigaba-khadijath Mustapha. Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood watau Khadija Mustapha ta bayyana cewa tana da burin cigaba da harkar fim ko da tayi aure a nan gaba. Jarumar dai ta bayyana hakan ne a cikin wata hira da […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: HARKAR FIM YANZU MUKA FARA, KONA SAKE YIN SABON AURE BAZAN DAINA BA-Inji Jaruma Khadeeja Mustapha appeared first on MUJALLARMU.