AN YAKE HUKUNCIN KISA GA MUTANEN DA SUKA KASHE KAWON MINISTAN MAI KACHIKWU 1/12/2018 Daga Auwal M Kura Wata Babbar Kotun jahar Delta A Zamanta Da Tayi Ranar Alhamis 11/1/2018 Ta Yankewa Wasu Mutane Su Uku Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Kamusu Da Laifi Kashe Kawon Karamin Ministan Man Fetur a Najeriya Mai Suna […]
The post KARANTA KAJI: KOTUN JIHAR DELTA TA YANKE HUKUNCIN KISA GA MUTANE 3 DA SUKA KASHE KAWUN MINISTAN MAI KACHIKWU appeared first on MUJALLARMU.