SALLOLI BIYAR NA YINI SUNA KARA LAFIYA MAI INGANCI GA JIKIN DAN ADAM. Marubuci:Haruna Sp Dansadau Hakika Salloli biyar da mukeyi ayini a kowace suna karawa dan Adam lafiya da kuma kara bude masa kofofin samu, bayan ladar da zai samu. Sannan kuma Suna karawa mutum kusanci gun Allah da tsoronsa. 1- sallar Asubah: […]
The post KARANAT KAJI: INGANTACCIYAR LAFIYA DA SALLOLI 5 NA YINI KE SAMARWA A JIKIN DAN ADAM A KOWACE RANA appeared first on MUJALLARMU.