Dandalin Kannywood: Buruka na sun cika, saura aure kawai yanzu – Aisha Tsamiya Fitacciyar jarumar wasan Hausa ta fina-finan Kannywood watau Aisha Aliyu da aka fi sani da Aisha Tsamiya ta bayyana cewa yanzu kam burikan ta a rayuwa duka sun cika saura aure kawai. Jarumar ta bayyana hakan ne a cikin wata fira da […]
The post DANDALIN KANNYWOOD: BURUKANA A MASANA’ANTAR FIM SUN CIKA SAURA AURE KAWAI YA RAGE INYI-Inji Aisha Tsamiya appeared first on MUJALLARMU.