Mutane Shida Sun Mutu Sanadiyyar Rikicin Kwankwaso Da Ganduja A Kano. Kamar yadda muka samu labari jiya lahadi 14 ga watan janairu daga jihar Kano. Shugaban sanda dake wakiltar reshen ofishin yan sanda na kano, Dr Magaji Majia ya tabbatarwa manema labarai mutuwar mutane shida 6. Wadannan mutane shida sun rasa rayukan sune sanadiyyar […]
The post KARANTA KAJI: MATASA SHIDA SUN MUTU SANADIYYAR RIKICIN KWANKWASO DA GANDUJE A KANO appeared first on MUJALLARMU.