Labari Da Duminsa: Cutar Lassa Fever Ta Kashe Kwarrun Likitoci Biyu A Jihar Ebonyi. marubuci:Haruna Sp Dansadau. Rahoton da muke samu daga Babban asibitin jihar Ebonyi a safiyar yau litinin 15 ga watan janairu. Cutar zazzabin lassa Fever ta kashe wasu kwararrun likitoci biyu dake aiki Asibitin Abalikiti dake jihar ta Ebonyi. Har ila yau […]
The post LABARI DA DUMI DUMI: CUTAR LASSA FEVER TA KASHE KWARARRUN LIKITOCI BIYU A JIHAR EBONY-Karanta Kaji appeared first on MUJALLARMU.