An kama Yan Shi’a Da Bama Bamai A Abuja – Rundunar Yan Sanda 11/1/2018 Daga Auwal M Kura Hukumar Rundunar Yan Sanda Najeriya Dake Babban Birnin Tarayyar Abuja Jiya 10/1/2017 Ta Bayyana Kama Yan Kungiyar Harkar Islama Najeriya (IMN) Da Akafi Sani Da Yan Shi’a Guda 52 A Abuja. Mai Magana Da Yawun Rundunar Yan […]
The post WATA SABUWA: RUNDUNAR YAN SANDA SUN CAFKE WASU YAN SHI’A DA BAMA BAMAI A ABUJA appeared first on MUJALLARMU.