Dalilin Da Yasa Na Musulunta– Liz Anjorin 12/1/2018 Daga Auwal M Kura Jarumar Finafinan Kudancin Kasar Nan(Nollywood), Liz Anjorin Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Ta Karbi Addinin Musulunci. Jarumar Tace Hakika Namiji Shine Sanadiyar Musulutar Ta , Idan Zaku iyya Tunawa Tsawon Shekaru Biyar ke nan Da Jarumar Ta Karbi Addinin Islama
The post KARANTA KAJI: DALILIN DAYASA JARUMAR FINA FINAN KUDU LIZ ANJORIN TA KARBI ADDININ MUSULUNCI appeared first on MUJALLARMU.