Naki Saduwa Da Mijina Nane Saboda Tsoron Kanjamau – Wata Matar Aure Ta Shaidawa Kotu Daga Auwal M Kura 10/1/2018 Wata Mata Mai SunaBayonle Bamidele, A Ranar Talata 9/1/2018 Ta Bayyanawa Wata kotu Dake Idi-Ogungun Agodi,a Ibadan,Cewa Tana Kin Amincewa Da Mijinta Saduwa Da Ita Ne Saboda Tsoron Ta Dauki Cutar Kanjamau, Hakan Na Kunshe […]
The post MA’AURATA: INA SAN MIJINA AMMA NA KASA BARI SADUWA TA SHIGA TSAKANIN MU SABODA TSARON KANJAMAU-Inji Wata Matar Aure appeared first on MUJALLARMU.